ABNA24: Babban alkali mai shari’ar manyan laifuka a birnin Brazzaville, Christian Oba ne ya tabbatar da cewa tsohon magajin garin ya barnata dukiyar al’umma,kuma mai dakinsa Anastasise Eléonore Okemba ma ta sami zaman kurkuku na shekaru uku.
Bugu da kari, kotu ta bukaci Okemba ya biya ofishin magajin gari kudin da su ka kai Euo dubu dari uku da hudu.
342/